Bim Adewunmi, marubuciya ce, ‘yar Burtaniya kuma ‘yar jarida. Ta kasance Furdusan shirin This American Life, kuma ta yi aiki a matsayin marubuciyar gargajiya ta BuzzFeed and The Guardian.
Zantuka
edit- Yana da muhimmmanci ka samu karfin gwiwa a muryar ka da abun da zaka iya, saboda kana bukatan ka rubuta hakan.
- Farawa sunfi sauki kan gamawa.
- Kana nan kana kokarin samar da wani abu na hankali daga hayaki. Wannan shine gini, ba jera bulo ba.
- Abunda labarin ya kunsa yana koya maka yadda zaka bada labarin.
- [4]
- kana ta bata lokaci kana busa hayaki. Wancan ginin, ba bululluka ka.
- [5]
- kyararran odita baya konawa, kune wadanda suke sakawa a farko, ba makiyan su ba.
- [6]
- A fara baiwa me karatu fili, baka iya rubutu har karshen bango.
- [7]
- abunda ke cikin labarin yana nuna yadda zaka fada.