Wq/ha/Betty Ford

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Betty Ford

Elizabeth Anne Ford (née Bloomer); a baya Warren; (April 8, 1918 – July 8, 2011), matar shugaban kasar Amurka ce daga 1974 zuwa 1977, a matsayin mata ga shugaban kasa Gerald Ford.

Na fada wa mijina indai sai mun je White House, "Eh" zan je. Amma zan je ne a yadda nike. Kuma anyi latti kwarai in canza yadda nike. Sannan indai basu so na, to sai dai su watso ni waje

Zantuka edit

  • Na fada wa mijina indai sai mun je White House, "Eh" zan je. Amma zan je ne a yadda nike. Kuma anyi latti kwarai in canza yadda nike. Sannan indai basu so na, to sai dai su watso ni waje.