Wq/ha/Betty Abah

< Wq | ha
Wq > ha > Betty Abah

Betty Abah, (an haife ta ranar 6 ga watan March a shikara ta 1974), ’yar jaridar Najeriya ce, marubuciya, kuma mai fafutukar haƙƙin mata da yara. Itace ta kirkiri CEE HOPE, wani ƙungiyar da ba na gwamnati ba mai kula da haƙƙoƙin yara mata da cigaban su.

Betty Abah a shekara ta 2018

Zantuka

edit
  • Yara mata kaman kwai suke da za’a iya lalata su cikin sauki ta hanyar yi wa ‘yan mata ciki, fyade da dai sauran su, ta haka akwai buƙatar kare su.
  • Mafarkin ku zai zamo gaskiya.
    • [1] Magana a kan Yara Mata (Oktoba 19 2021)
  • Ana kiran kasa madaukakiya idan tana kulwa da yara wanda ake kira pikin, da kuma masu rauni.
    • [2] Magana akan hakkin dan-Adam