Wq/ha/Beth Anderson

< Wq | ha
Wq > ha > Beth Anderson

Beth Anderson,(an haife ta ranar 3 ga watan Janairun shekarar 1950), mawaƙiyar,soyayya ce, 'yar Amurka.

Beth Anderson tana taka rawa a taron Other Minds 23 a San Francisco

Zantuka

edit
  • Dangantaka tsakanin feminisanci da aiki na da kuma juyin juya hali na waƙa ta suna a cikin wani tsari na rashin jituwa.
    • Beth Anderson ( shekara ta 1980) a cikin: Heresies. Nr 3. p. 37; An dauko maganan ta daga cikin: Beth Anderson (a shekarar 1980) "Beauty is Revolution."
  • Juyin salon waka na ya sanya na yarda da cewa bambance-bambancen wakoki, tsari da juyin juya hali, suna da kyawu. Rayuwa tana da muhimmancin a rayu, sannan kuma kyau ya cancanta a kirkire shi.