Bertrand Arthur William Russell, Earl Russell na uku, (an haife shie 18 ga watan Mayun shekara ta 1872 zuwa Fabrairu 2 ga wata, shekara ta 1970), masanin falsafa ne dan ƙasar Burtaniya, masanin lissafi, masanin tarihi, da kuma ɗabi’un zamantakewa.
Zantuka
editSamar takarsa
edit- Na so ace na yarda da batun rayuwa ta har abada, saboda hakan na sanya ni in zamo cikin wani yanayi cewa dan-Adam inji ne mai aiki, mara farin ciki da kansa, da tunani.
- Greek Exercises (a shekarar 1888); a lokacin da yake da shekaru goma sha biyar, Russel yakan rubuta tunanin shi acikin wannan littafin, da tsoron cewa mutane za su gano abun da yake tunani.