Ben Dylan Aaronovitch, (an haife shi a watan Fabrairun shekarar 1964), marubuci ne dan Ingila, kuma marubucin fina-finai ne.
Zantuka
editRivers of London (Littafi) (a shekarar 2011; American edition title: Midnight Riot)
edit- All page numbers are from the American mass market first edition, Template:Wq/ha/ISBN, 4th printing
- Shin yana iya zama ko waye, ko kuma kaddara ce? A yayin da nike la’akari da wannan ina samun daman hakayo mahaifina wanda ya taba ce mun, “wa ma ya san me yasa abu ke faruwa”?
- Babi na 1, “Material Witness” (pp. 2-3).