Bello Matawalle (an haife shi 12 Fabrairu 1962) ɗan siyasan Najeriya ne a halin yanzu yana kan kujerar gwamnan jihar Zamfara tun 14 ga Disamba 2021.
ZanceEdit
- Gwamnatina ta sanya na’urorin daukar hoto na CCTV wadanda za su rika lura da duk wani aiki da motsin jama’a a babban birnin jihar (Gusau), da nufin bin diddigi da gano maboyar miyagu da munanan ayyukansu.