Wq/ha/Bella Abzug

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Bella Abzug

Bella Savitsky Abzug (July 24, 1920 – March 31, 1998), fitacciyar ‘yar siyasa ce ‘yar Amurka, jagorar cigaban al’umma, kuma memban Majalisar Wakilan Amurka.

Jarabawa akan ko zaka iya rike aiki bai kamata ya zama kamar shirya chromosomes dinka ba.

Zantuka edit

  • Jarabawa akan ko zaka iya rike aiki bai kamata ya zama kamar shirya chromosomes dinka ba.
    • Bella!: Ms. Abzug Goes to Washington, Saturday Review Press (1972), p. 80.
  • Lokacin da nike karamar lauya, mata masu aiki suna sanya huluna. Itace kadai hanyar da zasu dauke ki da muhimmanci.
    • Shigarwa a cikin American National Biography