Beatrice dei Principi Borromeo Arese Taverna, (an haife ta 18 ga watan Agustan a shekarar ta 1985), ta kasance memba ta majalisar House of Borromeo, kuma tayi fice a gidajen labaran Italiya a matsayin ma’akaciyar telebijin.
Zantuka
editCorriere Ibtabiyu (26 Oct 2006)
editInterview by Claudio Sabelli Fioretti, Corriere Magazine, quoted in Interviste.sabellifioretti.it, 26 October 2006
- Ina so in samu aikin da zan rika alfahari da shi. Kalan aikin da zaka tsaya har ƙarfe hudu na dare saboda ba ka so ka ajiye aikin. [Paparoman] ina shiga harkokin siyasa, akan abubuwan da basu shafe shi ba. Yakan sarrafashi hakan ba zai yi muni fiye da wannan ba.
- A nan tana magana akan about Pope Benedict XVI.
- Shi ba Paparoma bane masanin ilimin fiqhu ne. Bana son shi. Bashi da tausayin ɗan-Adam. Hakan ya harzuka duka al’ummar musulmin duniya.
- Har wayau tana magana game da Paparoma a yayin intabiyun.
- Siyasa wani abu ne da zaka iya zaɓa. Kuma kana iya zaɓan tsarin rayuwar ka. Amma ba zaka iya zaɓar ajin rayuwa ta kake ba.
- Babu iyakar mugun abu. Amma Bossi shine iyakan abun da zai zama mara kyau a duniya.
- Tana magana akan dan siyasar Italiya Umberto Bossi
- Coci, a’a bana son shi.