Wq/ha/Barry Humphries

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Barry Humphries

John Barry Humphries AC, CBE (17 Febreru 1934 – 22 April 2023) ya kasance dan wasan barkwanci ‘yar Ostireliya, dan wasan kwaikwayo, mai zane kuma marubuci.

Barry Humphries a 2001

Zantuka

edit
  • Babu wani mummunan sakamako ga dan wasan barkwanci fiye da a dauke shi mai hankali.
    • My Life as Me: A Memoir (2002)
  • Duk da cewa akwai mutanen da suka cutar da shi a wannan duniya dake tattare da hassada, Steven bai taba barin wani ya wanzu a cikin kwakwalwar sa a kyauta ba.
    • My Life as Me: A Memoir