Wq/ha/Barmani Choge

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Barmani Choge

Hajiya Sa'adatu Ahmad wacce aka fi sani da Barmani Choge (1948–2013), shararriyar mawakiyar Hausa ce mai kidan kwarya.

AzanciEdit

  • Kai ku tashi ku koyi sana'a mata, macen da bata sana'a aura ce