Monique Andrée Serf, (An haife ta a ranar 9 ga watan Yuni, a shekara ta alif ɗari tara da talatin 1930 – ta mutu a ranar 24 ga watan Nuwamban shekarar 1997), wacce aka fi sani da Barbara (Barbara Brodi shirin ta na farko), shahararriyar mawaƙiya ce, ƴar kasar Faransa.
Zantuka
edit- Un beau jour, ou peut-etre une nuit,
Près d'un lac, je m'étais endormie,
Quand soudain, semblant crever le ciel,
Et venant de nulle part,
Surgit un aigle noir.- Fassara: Wata kyakyawar rana, ko kuma watakila wani dare,
kusa da tafki a yayin da nike barci,
Kwatsam sai, sama ta rufta,
Sannan ba’a san daga ko ina ba,
Wata mikiya ta sauko, baƙi.
- Fassara: Wata kyakyawar rana, ko kuma watakila wani dare,