Hausa/هَوُسَا - Barka da zuwa! Hausa Wikiquote Barka da zuwa Shafin Hausa Wikiquote inda zaku iya hakayo magana ta fasaha da wani yayi ko karin magana acikin harshen Hausa. Acikin wannan shafin akwai maganganu da kalamai na fasaha da wasu daga cikin jigogin al'umma sukayi. Zaku iya taimakawa wajen sanya irin wadannan kalamai masu ma'ana a wannan shafin.
Wannan shine babban shafin Hausa Wikiquote dake a Wimedia Incurbator.
2,310
Idan kuna son ƙirƙirar sabuwar muƙala a nan, ku rubuta laƙabin sunan maƙalar bayan wannan harufan "Wq/ha/" dake cikin akwatin nan dake ƙasa, sannan ku danna "Ƙirƙira sabuwar muƙala!".
Domin sauran haruffan Hausa, zaka iya kwafa daga wadannan: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ (boko; duba Bisharat dan sun haruffan) ko haruffan Ajami, ڢ ڧ ڟ ٻ .