Wq/ha/Ayesha Harruna Attah

< Wq | ha
Wq > ha > Ayesha Harruna Attah

Ayesha Harruna Attah, (an Haife shi Disamba a shikara ta 1983), marubuciya ce, ta Haifaffiyar Ghana. Tana zaune a Senegal.

Zantuka

edit

Iyayena sune manyan tasirina,na farko. Sun gudanar da wata mujalla ta adabi mai suna Imagine, wadda ke da labarai game da Accra; labarai kan fasaha, kimiyya, fim, littattafai; zane-zane-wanda na fi so. Sun kasance (kuma har yanzu) jarumawa na ne. Na gano Toni Morrison lokacin ina da shekaru goma sha uku, kuma na kamu da cutar. Na cinye duk abin da ta rubuta. Na tuna karatun Aljanna, kuma yayin da ma'anarsa ta guje ni gaba ɗaya a lokacin, an bar ni kamar shi ne littafi mafi ban mamaki da aka rubuta kuma wata rana ina so in rubuta duniyar da ke cike, da manyan mata, kamar yadda Ms. Morrison ta yi