Ayana Elizabeth Johnson, (an haife ta 23 ga watan Agusta, a shekara ta 1980), masaniyar ilimin halittun ruwa ce, masaniyr doka, da dabarun kiyayewa,
Zantuka
edit- Duk da cewa kowannenmu yana bada gudummawa. Da kuri’unmu, da muryoyinmu, kalan abincin da muka zaɓa, kwarewar mu da kuma dalolinmu.Dole mu gyara halayyar ma’akatunmu da kuma dokokin gwamnatin mu. Dole mu sauya al’ada.Gina al’umma a fannin samo mafita shine mafi muhimmmanci. Ba zan taɓa gajiyawa da aiki wajen gyara wannan duniya mai muhimmanci. Duk digon mazauni da muka mamaye, kowanne digiri goma da muka rage ma dumama, yana da muhimmanci sosai. Nagode cewa, ba daga sa rai nike samun ƙarfin gwiwa ba, amma daga sha’awar zama mai amfani.
- A love story for the coral reef crisis (April 2019)