Wq/ha/Aya Chebbi

< Wq | ha
Wq > ha > Aya Chebbi

Aya Chebbi, (an haife ta a shekara ta 1988) ma’aikaciyar diflomasiyya ce ‘yar Tunisiya, kuma mai fafutukar hakkin mata.

Jawabin Aya Chebbi a taron Majalisar Ɗinkin Duniya ta Mata 2015, CSW59 - Mar 27, 2015

Zantuka

edit
  • Ku gano matsayin ku, kawunan ku da kuma manufarku na kan ku… Ikon ku shine kishin kan ku. Ku nemo shi.

"Aya Chebbi – Tarihin rayuwar wacce ta lashe lambar yabo ta Pan African Feminist and Activist."

edit
"Aya Chebbi – Biography of an Award-Winning Pan African Feminist and Activist.", entrepreneurs.ng
  • Muna da namu muryoyin. Kawai muna buƙatar mu saurare su ne.