Aurora Aksnes (an haife ta 15 ga watan yuni,a shekara ta 1996), mawakiyar Norway ce, marubuciyar waƙa,, kuma fudusan waka.
Zantuka
edit- Masoya na suna gani na a matsayin mala’ika, amma ni ba mala’ika bace. Ni mutum ce kaman kowa daga Norway wacce take rubuta waƙa. Suna bukata daga gare ni abunda nike bukata daga gare su. Zasu yi mamaki idan na taɓa kasancewa muguwa ko kuma a rashin daidai, amma ina so in zama abun koyi na gari. Zaka zama hakan da zarar ka samu masoya.