Wq/ha/Arthur, Beatrice

< Wq | ha
Wq > ha > Arthur, Beatrice

Beatrice "Bea" Arthur, (an haife ta 13 ga watan Mayu, shekara ta 1922 –zuwa 25 ga watan Afrilu a shekara ta 2009), jarumar fim ce, ‘yar kasar Amurka ce, wacce ta yi fice da wasan kwaikwayon ta a Maude da The Golden Girl.

Bea Arthur a shekarat ta 1973


Zantuka

edit
  • Bayar da kyauta na musamman ga dabbobi a cikin tsarin gidajen mu watakila itace hanya daya cak da zamu tabbatar da cewa dabbobi sun samu hanya mai karfi na faɗin albarkacin bakin su don saboda kariyar su.
    • Interview, Los Angeles Times (Maris 3 ga wata, shekara ta 1990)
  •  
    Arthur, Beatrice
    Ba zan iya tsammanin aiki ba tare da masu saurare ba.
    • Interview, The New York Times (Disamba 6 ga wata, shekara ta 2000)


Hanyoyin hadin waje

edit