Dana Arnold farfesa ce na tarihin Zanen Gidaje da Labarai a Jami’ar Middlesex.
Zantuka edit
Karatun Tarihin Zanen Gidaje (2002) edit
Tarihin zanen gidaje ya wuce kawai nazarin gine-gine. Gine-ginen gaba da na baya kan zama abun koyi na musamman wanda ke bambanta tsarin zamantakewa da kuma jerin halayya na al’ada.