Aristotle, (Ἀριστοτέλης Aristotelēs; 384 BC – 322 BC), ya kasance masanin falsafa na kasar Girka, kuma mai ilimi akan darussa da dama na zamanin tsohuwar Girka.
Zantuka
edit- Laccoci na ana wallafa su kuma ba'a wallafa su, zasu zama na fasaha ga wanda suka ji su, sannan kuma babu ga wanin su.
- Wasika zuwa ga Alexander the Great, kamar yadda William Whewell ya hakayo a cikin littafin History of the Inductive Sciences (1837), Babi na. 2, Sashi. 2