Wq/ha/Arianna Huffington

< Wq | ha
Wq > ha > Arianna Huffington

Arianna Stassinopoulos Huffington, (an haifi 15,ga watan Yuli,a shekara ta 1950), marubuciya ce, 'yar kasar Girka da ke Amurka, kuma 'yar kasuwa ce

Arianna Huffington a shekara ta 2012

Zantuka

edit
  • Amurka kasa ce wacce take a shirye a dauke ta - musamman, ta kosa a dauke ta - daga 'yan jagororin siyasa wajen sake gyara dimukradiyya da kuma aminci a tsakanin siyasa.