Antoniazzi Ilario Antoniazzi, (an haife shi 23 ga watan Afrilu a shikara ta 1948 ), ɗan ƙasar Italiya ne, na Cocin Katolika wanda ke aiki a matsayin babban Bishop na Archdiocese na Tunis.
Zantuka..
editNamu manzo na rayuwa: muna gabatar da Kristi yana ƙoƙari ya yi rayuwa bisa ga koyarwarsa. Kalubalen ƙungiyar majami'u da ake sabuntawa kowace shekara 4 (14 Janairu 2014) Ba tare da zama annabi ba, ina da kyakkyawan fata, duk da komai. Na amince da al'ummar Tunisia masu son a zauna lafiya da gina kasarsu.