Wq/ha/Antoinette Brown Blackwell

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Antoinette Brown Blackwell

Antoinette Brown Blackwell (20 Mayu 1825 – 5 Nuwamba 1921), itace mace ta farko da ta fara zama malamar cocin Protestant a Amurka. Fitacciyar mai jawabi ga jama’a a ce akan muhimman abubuwa na lokacinta.

Antoinette Brown Blackwell, circa 1900
Kowanne aiki, na zahiri ko badini, yana dauke da ko dai hadin kai, ko kuma rabuwa

Zantuka

edit

The Alleged Antagonism Between Growth and Reproduction (1874)

edit
  • Ci da kuma girma makiyan juna ne.
    • September 1874, Popular Science Monthly Vol. 5, Article: The Alleged Antagonism Between Growth and Reproduction , p. 607
  • Kowanne aiki, na zahiri ko badini, yana dauke da ko dai hadin kai, ko kuma rabuwa
    • September 1874, Popular Science Monthly Vol. 5, Article: The Alleged Antagonism Between Growth and Reproduction , p. 607