Antônia Melo da Silva,(an haife ta a shekarar 1949),mai fafutukar haƙƙin dan-Adam ce, ‘yar kasar Brazil, kuma masaniyar muhalli. A cikin shekara ta 2017, ta amshi lambar yabo na Alexander soros Foundation Award don fafutuka kan Haƙƙin muhalli da hakkokin dan-Adam don jagorantar zanga-zanga akan gina Belo Monte Dam da dai sauran ayyuka masu cutarwa a a Dajin Amazon.
Zantuka
edit- “Kada ka taba yin shiru”.
- Zan cigaba da fada akan abun da Belo Monte Dam ke wakilta: tsari mai halakarwa, mara riba, da cigaba mara yiwuwa.
- Xingu River Defender Antônia Melo Honored for Her Lifelong Struggle, October 11 2017. Amazon Watch. Retrieved: 29, November 2023.
-* Mutanen mu suna fuskantar ƙarin tashin hankali, rashin ayyukan yi, da kuma kaskanci saboda gwamnati da wasu gungun masu sanya hannun jari suna so su sarrafa ƙasar mu saboda ribar su.
- Antônia Melo Wins Alexander Soros Foundation Award for 2017, Verena Glass. International Rivers, Retrieved: 29, November 2023.