Annie Jump Cannon, (An haife ta 11 ga watan Disemba, a shekara 1863 – zuwa 13 ga watan Afrilun shekara ta 1941), ta kasance masanin ilimin duniyar taurari, ta kasance muhimmiya a bunkasa Rabe-Raben Stellar na zamani. Ana jinjina musu ita da Edward C. Pickering, wajen kirkirar Tsarin Rabe-Raben Harvard, wanda shine yunkuri na gaske na farko wajen tsarawa da rarraba tsaurari dangane da temperaturen su da kuma tsarin jikin su...
Zantuka
edit- A ranakun mu na jin daɗi, yana da kyau mu wani abu a wajen duniyar mu, wani abu mai kyau mai nisa na natsuwa.
- Logan Hennessey Annie Jump Cannon: 1998, Whitin Observatory, Wellesley College, Wellesley MA 02481.
- Oh! Ki Zamo Yarinya mai Kyau — Sumbace Ni!
- Logan Hennessey Annie Jump Cannon: Oh! Be A Fine Girl — Kiss Me!: 1998, Whitin Observatory, Wellesley College, Wellesley MA 02481.