Wq/ha/Annie Ernaux

< Wq | ha
Wq > ha > Annie Ernaux

Annie Ernaux, (sunata na haihuwa Annie Duchesne; (an haife ta 1 ga watan Satumba, a shekara ta 1940), marubuciya ce, ‘yar Faransa kuma farfesan adabi.

Mafi munin abu game da abun kunya muna tsammanin cewa mu kaɗai ne zamu fuskance shi.

Zantuka

edit

A Frozen Woman (1981)

edit
La Femme gelée (Gallimard, 1981), A Frozen Woman, trans. Linda Coverdale (Four Walls Eight Windows, 1995)
  • Ba na iya tunanin wata hanyar da zan sauya rayuwata face in samu ɗa. Ba zan taɓa nutsewa ƙasa da haka ba.
    • An ɗauko daga Mother Reader by Moyra Davey (Seven Stories Press, 2011), p. xvii