Wq/ha/Annie Besant

< Wq | ha
Wq > ha > Annie Besant

Annie Besant, (An haife shi 1 ga watan Oktoba,a shekara ta 1847 –zuwa 20 ga watan Satumba,a shekara ta 1933), ta kasance ‘yar siyasar zamantakewa.

Kin yarda da abu face an kawo hujja matsayi ne na basira; kin yarda da duk wani abu da ya wuce dan kankanin ilimin ka rashin kangado ne.

Zantuka

edit