Wq/ha/Anne Bancroft

< Wq | ha
Wq > ha > Anne Bancroft

Anne Bancroft (an haife ta da aranar 17 ga watan Satumba,a shekara ta 1931 – ta mutu a ranar 6 ga watan Yuni a shekara ta 2005), ‘yar talla ce, ƴar Amurka kuma matar, Mel Brooks.

Anne Bancroft a shekara ta 1964

Zantuka

edit
  • Ina a wani matsayi da zan iya cewa ina wannan matsayi ne a saboda ni waye sannan idan kana so na nagode, idan kuwa baka so na, menene zan iya yi akan hakan.?
    • Intabiyu akan matsayin ta a wasan Broadway "Two for the Seesaw". The New York Times (1958).
  • Ban cika yin tsalle ba don jin dadi, amma na ji dadin ganin shi.
    • Game da mijin ta Mel Brooks, Associated Press interview (1997)