Wq/ha/Anna Maria Mokgethi

< Wq | ha
Wq > ha > Anna Maria Mokgethi

Anna Maria Mokgethi ‘yar siyasar Motswana ce wacce, ke aiki a matsayin Ministar Kasa, ‘Yan Gudun Hijira da Harkokin Jinsi tun daga Nuwamban shekarar 2019. Itace memba ta Majalisar Gaborone Bonnington ta Arewa. Mokgethi ta kasance memta ta jam’iyyar Botswana Democratic Party.

Zantuka

edit