Wq/ha/Anna Akhmatova

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Anna Akhmatova

Anna Andreevna Gorenko [А́нна Андре́евна Горе́нко] (23 June {11 June O.S.} 1889 - 5 March 1966), mawakiya ce ‘yar Rasha, wacce ta yi fice sa sunanta na rubutu Anna Akhmatova [А́нна Ахма́това].

Na tsaya a matsaya ganau na abubuwa da dama,
wanda ta tsira a wannan lokacin , a wannan wuri.

Zantuka edit

 
Ba zan taba dawowa zuwa gareka ba.
 
Ban sani ba ki kana raye ne ko a mace.
 
Me yasa wannan ƙarni ta munana fiye da sauran ƙarnuka?
 
Zaka ji tsãwa ka tuna da ni,
Kuma ka yi tunani: tana son guguwa.
  • Na matsa gaba don neman - Don nema da mallakar kayataccen lambun sihiri
    Inda ganye ke numfashi a hankali da sauti mai nisa.
    • Irina Zheleznova ta fassara.
  • Me yasa wannan ƙarni ta munana fiye da sauran ƙarnuka?
    Watakila, saboda, a cikin kunci da firgici, tana kawai taba mafi baki na ulcer, amma ba ta iya warkar da ita a cikin tsawon lokacin.
    • Me yasa wannan ƙarni ta munana fiye da sauran ƙarnuka? Yevgeny Bonver ce ta fassara (2000)