Wq/ha/Anita Asiimwe

< Wq | ha
Wq > ha > Anita Asiimwe

Anita Asiimwe karamar ministar kasar Rwanda ce kuma kwararriya a fannin kiwon lafiyar jama'a. Tun daga Oktoba 2017, ta kasance Mai Gudanarwa na Kasa na Shirin Ci gaban Yara na Farko na Ƙasa.

Zantuka

edit

Lokaci ya yi da za'a sake mayar,da yunƙurin shirya matan dake shirin zama uwa don ciyar da abinci mai kyau da kuma shirya wa jarirai masu koshin lafiya. Allafrica (8 DECEMBER 2020) Dole ne mu mai da hankali kan mata kafin su zama iyaye.A cikin shirye-shiryenmu, dole ne mu yi shiri da wuri domin a lokacin da take dauke da juna biyu kuma daga karshe ta haihu ta samu lafiya. Sannan za mu ci gaba zuwa lokacin da take da juna biyu mu tabbatar tana cin abinci daidai gwargwado "Gwamnati ta tada-damu-damu-game da-jari-hujja", The New Times (08 Disamba 2020) Dole ne mu tashi tsaye don yin hukunci tare da hukunta masu cin zarafin yara.Dole ne mu ceci rayukan wadannan yara domin rayuwarsu rayuwa ce ta iyali da kasa gaba daya a nan gaba. Iyali da al'umma su kasance a tsakiya wajen yakar munanan dabi'u domin laifin yana faruwa a cikin al'umma.