Angelo Accattino (31 July 1966 –) malamin Cocin Katolika na Itali ne wanda ke aikin diflomasiyya a Holy See..
Zantuka.
edit- Ubangiji zai yi amfani da kowanne daga cikin ku wajen gina gidan Shi godiya ga fasaha masu yawa da ya bamu. Duk da cewa muna da iyaka a dalilin halittar dan-Adam, Ubangiji zai iya amfani da mu har yanzu a wajen cimma dabarun sa.