Wq/ha/Angeline Rutazana

< Wq | ha
Wq > ha > Angeline Rutazana

Angeline Rutazana alkali ce 'yar kasar Rwanda a yanzu haka tana matsayin babban sufeton kotunan kasar Rwanda...

Zantuka

edit

Nadin nawa ya kasance don sanin irin nasarorin da Ruwanda ta samu a fannin inganta jinsi kuma wannan dama ce a gare ni na fadada wannan ci gaba ga sauran kasashe mambobin CMJA. Rutazana ya ce (The New Times Rwanda, Satumba 15, 2012.)