Wq/ha/Andrew Abbott

< Wq | ha
Wq > ha > Andrew Abbott

Andrew Abbott, (an haife shi a watan Nuwamban,a shekara ta 1948), masanin kimiyyar zamantakewa ne dan kasar Amurka, kuma farfesan Gustavus F. and Ann M. Swift Distinguished Service a Jami’ar Chicago.

Andrew Abbott

Zantuka

edit
  • Ilimi ba ta da kuduri. Ita kuduri ce ta wasu abubuwan.