Andrea Bowman ƴar siyasar Saint Vincent da Grenadines ce, tana aiki a matsayin jakadar kasar Saint Vincent da Grenadines tunda ranar 1 a watan Agustan shekarar 2019, a Kasar China.
Zantuka
edit- Kujerar Majalisar Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya (farawa daga Junairun shekarar 2020) zata sanya Saint Vincent and the Grenadines a wani mataki inda za’a rika jin muryoyinmu sosai, da kuma ba wa kasan damar goyon bayan Taiwan wajen neman ‘yancin kan ta a matsayin kasa mai zaman kan ta.
- Andrea Bowman (2019) cited in: "St. Vincent to become stronger advocate for Taiwan at U.N.: ambassador" in Focus Taiwan, 12 October 2019