Anastacia, (an haife ta a ranar 17 ga watan Satumba,a shekara ta 1968), mawakiya ce, ‘yar Amurka, kuma mai taimakawa al’umma ce.
Zantuka
edit- Banyi wannan nutsewar ba, ban kasance wannan abun mamakin ba. Kar ka yi kokarin gane ni, ni budaddiyar littafi ce. Abunda ka gani shi zaka samu.
- p. 18 Dues Paid, Anastacia reapproches to U.S., Billboard, June 1, 2002.