Wq/ha/Aníbal Acevedo Vilá

< Wq | ha
Wq > ha > Aníbal Acevedo Vilá

Aníbal Salvado Acevedo Vilá,(an haife shi ranar 13, ga watan Fibrilu a shekara ta 1962), shine Gwamna Common Wealth na Puerto Rico na takwas. A dalilin haka shi mamba ne na Kungiyar Gwamnoni na Kasa, da kuma Kungiyar Gwamnoni Kudancin Kasar da dai sauran su.

Aníbal Acevedo Vilá

Zantuka

edit
  • Kada a tursasa mana mu bada ‘ya’yanmu mutanen Amurka ta yadda zamu cikakken ma’auni na gwamnatin kai.
    •  
      Aníbal Acevedo Vilá
      U. S. Senate, Committee on Energy and Natural Resources. Hearings on sovereignty under S. 472 (June 23, 1998