Amina Hassan
Amina Hassan ta kasance ƴar wasan kwaikwayo ce, da ta fito a cikin shirin Lamarin,
Zantuka
edit- *Rawar da aka bani a cikin shirin Gidan Sani Danja, rawa ne kawai da na ji ya burgeni tunda aka faɗa mun saboda inaga rawa ne na yarinyar da aka shagwaɓa ta, tana ji da kanta..
- *Daga Bakin Mai Ita tare da Amina Hassan - tsohuwar matar Adam Zango - BBC News Hausa. 25 ga watan Agusta, shekara ta 2022.
- *A haɗa mu a fim, eh sana’a ce, bani da matsala da shi.
- *Tambaya, zaki yarda a haɗa ku da shi a fim?