Wq/ha/Ami Ayalon

< Wq | ha
Wq > ha > Ami Ayalon

Ami Ayalon (an haife shi a shekara ta 1945) tsohon admiral ne na Isra'ila kuma tsohon memba na Knesset na Isra'ila.


Zantuka

edit

Dole, ne Isra'ila ta yanke shawara da sauri a wane irin yanayi ne take son zama a ciki saboda tsarin na yanzu, wanda ke da wasu halaye na wariyar launin fata, bai dace da ka'idodin Yahudawa ba. "Isra'ila ta yi gargadi game da bullowar wariyar launin fata", Jaridar Dispatch Online Newspaper (December 5 2000).