Marie-Claire "Amber" Cremers (an haife ta a ranar 17 Satumba, 1969), haifaffiyar Dutch ce, mawaƙiya, marubuciyar waƙoƙi, kuma wacce tayi fice da wakar ta farko a shekarar 1996 mai suna "This Is Your Night".
Zantuka edit
- Sannan na bukace shi da idanu na da ya sake tambaya (eh),
Sannan ya tambaye ni zan yi (eh, eh).
Na sanya hannuwa na a jikin shi
Sannan na janyo shi kasa zuwa gare ni domin ya ji nonuwa na,
Kuma zuciyar shi na bugawa kamar hauka.
Eh, nace eh, zan yi, eh.- "Eh", daga Tsirara; Molly Bloom's soliloquy ta janyo ra'yin a cikin James Joyce's Ulysses (2002). Live performance