Wq/ha/Ambassador Kema Chikwe

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ambassador Kema Chikwe

Ambassador Kema Chikwe Kemafo Nonyerem “Kema Chikwe” tsohuwar ministar jiragen sama ce ta Najeriya. A yanzu tana rike da mukamin Shugaban Mata ta Kasa a karkashin jam’iyyar PDP.

Ambassador Kema Chikwe

Zantuka

edit
  • “Mata sunfi bukatar karin tallafi a siyasar Najeriya a yayin da ake ganin siyasa a matsayin ‘Duniyar Maza’”.
  • “Ko muna so ko bamu so, a zahiri, muna bukatar tallafi, na mazajen ku ko maza, saboda wannan duniyar maza ce’”.
  • “Ya kamata lallai mata su fito su yi wani abu”.