Wq/ha/Alison Bechdel

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Alison Bechdel

Alison Bechdel (an haife ta Satumba 10, 1960), ‘yar zanen katun ce ‘yar Amerika. Ta rubuta daya daga cikin labaran LGBT na musamman mai suna Dykes to Watch Out For, na tsawon shekaru 25.

Alison Bechdel a shekara ta 2012

Zantuka edit

  • Mo: Na gode da lentil! Ya kamata inje in sake bitar bukatu na.
    • #3, "High Anxiety" (1987), collected in More DTWOF (1988).