Ayatollah Sayyid Ali Hosseini Khamenei (Persian: سید علی حسینی خامنهای; an haife shi 17 Yuli 1939) shi ne Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran na biyu kuma a halin yanzu, tun daga shekara ta 1989. Ya taba zama shugaban kasar Iran daga 1981 zuwa 1989.