Wq/ha/Ali Abeid Amani Karume

< Wq | ha
Wq > ha > Ali Abeid Amani Karume

Ali Abeid Amani Karume, (an haife shi 24 ga watan Mayu,a shekara ta 1950 –), ma’aikacin diflomasiyya ne dan Tanzaniya..

Zantuka

edit
  • A Tanzaniya muna da jam’iyya r siyasa mai ƙarfi, wadda ita ce jam’iyya ta, CCM, a kuma duk inda ka samu jam’iyya mai karfi zaka ga babu sarki a tattare da ita, a inda akwai sarauta zaka ga babu jam’iyyun siyasa.

parties.