Alexei Alexeyevich Abrikosov,(an haife shi 25 ga watan Juni, a shekara ta 1928 -zuwa 29 ga watan Maris, a shekara 2017),masanin ilimin physics ne dan Rasha, wanda mafi akasarin gudummawarsa akan condensed matter physics. An bashi lambar yabo ta Nobel Prize a Physics, a shekara ta 2003.
Zantuka
edit- Idan a cikin proposal dinsu zasu iya sanya kalmar Nano, damar biyan kudin yana karuwa.
- akan biyan kudaden kimiyyar, musamman wadanda suka shafi fasahar Nano, a cikin Interview tare da Nobel Laureates a Physics, Alexei Abrikosov da kuma Anthony Leggett, Disamba 9 ga wata, shekara ta 2003. Me intabiyu itace Joanna Rose.