Wq/ha/Alethea Arnaquq-Baril

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Alethea Arnaquq-Baril

Alethea Arnaquq-Baril MSC ta kasance mai shirya fim ‘yar Kabilar Inuuk wacce ta yi fice akan aikin ta akan rayuwa da al’adun Inuit.

Alethea Arnaquq-Baril a shekara ta 2018

Zantuka

edit
  • Wannan shine rayuwa a guri na. Amma eh, yana da muhimmanci ka mayar da wadannan ra’ayoyin kuma mu zamanto asalin yadda muke ba tare neman gafara ba. Amma kuma dole muyi tunanin hakan ta fuskar zamani, da kuma abubuwan da sukayi daidai da hankulan mu a yau, kuma mu zamo masu muhimmanci a kan komai. (Amsa akan amfani da tatoo na zamani a jikinta, kamar yadda ya sha bambam da salon al’adar ta.)