Alessia Caracciolo,(an haife ta a ranar 11 ga watan July a shekara ta 1996),wacce aka fi sani da Alessia Cara, mawakiya ce, kuma marubuciyar waka ce 'yar kasar Kanada daga Ontario, Kanada na duniya.
Zantuka
edit- Nasara shine lokacin da ka ga abu, sannan ka ce, ina so in yi wancan, 'sannan kuma kayi shi. Shine ka rika farin ciki da abun da kake yi da kuma yin abun da kake so ko da yaushe.
- Kamar yadda aka dauko daga "Alessia Cara in 2016: 'I'm here to make music'" (2016), CBC News