Albert Einstein, (an haife shi 14 ga watan maris, a shekara ta 1879 –zuwa, 18 ga watan Afrilu, shekara t1955), ya kasance masanin ilimin physics haifaffen kasar Jamus, wanda aka fi sani a duk fadin duniya a matsayin daya daga cikin masana ilimin physics mafi shahara.
Maganganu
edit1890's
edit- Mutum mai farin ciki shine mai tsanani wadatuwa da yau dinsa balle har ya wanzu akan goben sa.
- Daga "Mes Projets d'Avenir", rubutun insha'i wanda yayi tun yana shekaru 17 a jarabawar makaranta (18 ga watan Satumba, shekara ta 1896). Takaddun Albert Einstein wanda aka tattar Vol. 1 (1987) Doc. 22.
1900s
edit- Bin doka a makance shine babban makiyin gaskiya.
- A wani fassaran: Doka ya shiga kan mutum shine babban makiyin gaskiya. (da aka tattara).
- Wasika zuwa ga Jost Winteler (July 8th, 1901), Roger Highfields da Paul Carter (1993), suka dauko daga Rayuwar Albert Einsten ta Sirri p. 79. Einstein yaji haushin cewa Paul Drude, editan Annalen der Physik , bayan yai watsi da wasu soke-soke da Einstein yayi ga ka'idojin electron na karfe da Drude ya yi.