Wq/ha/Aisha Yesufu

< Wq | ha
Wq > ha > Aisha Yesufu

Aisha Somtochukwu Yesufu,(an haife ta a ranar 12 ga watan Disamba, a shekara ta 1973), ƴar gwagwarmaya siyasa ce, kuma ƴar kasuwa ce a Najeriya.Ita ce ta kafa ƙungiyar #BringBackOurGirls movement, wadda ke kawo hankali kan sace ƴan mata sama da guda 200, ƴan mata daga wata makarantar sakandare a garin Chibok na Najeriya, a ranar goma sha huɗu 14 ga watan Afrilu, a shekara ta 2014, daga ƙungiyar ƴan ta'adda ta Boko Haram. An kuma sanya ta a cikin shirin End SARS na yaƙi da cin zarafin ƴan sanda a Najeriya.

Kawai abun mamaki ne yadda muke ba wa rashin kwarewa lada kuma mu azabtar da kwarewa.

Zantuka

edit
  •  
    Aisha Yesufu
    Ɗaya daga cikin su ya tura ni kuma hannun da aka ɗaga zai iya zama abin da wasu ke gani a matsayin mari. A'a, ba a mare ni ba kuma na ƙi yin cower kuma na juya na ba su wani yanki na abin da na yi tunani game da masu juyayi kuma idan zan mutu, zai kasance tare da dunƙulallen hannu sama da bakina buɗe.