Wq/ha/Ahmad khatami

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ahmad khatami

Ayatullah Ahmad Khatami (an haife shi a ranar 8 ga Mayu 1960) mamba ne na majalisar kwararrun Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

ZantuttukaEdit

  • A maimakon yin shawarwari da gwamnatin Isra'ila, kamata ya yi kasashen Larabawa su tattauna da al'ummar Palasdinu domin samun yardar Ubangiji da kuma farin jinin al'ummar kasar. Limamin Iran ya caccaki Larabawa kan tattaunawa da Isra'ila (27 Afrilu 2007).